Dankali da turanci sweet potato da sunan gona kuma (Ipomoea batatas). Wani nau'in abinci mai kama da Doya sai dai baikai doya girma kuma yana da zaki idan ana cinsa.