dcsimg

Tsamiya ( haoussa )

fourni par wikipedia emerging languages

Tsamiya (ko busai ko gundargura ko jinbiri ko jimɓiri ko lallewa ko lotokuwa ko tamani ko tausami ko ɓauje ko dangareza ko yatuyatu) (Tamarindus indica) shuka ne.[1]

Sunadaran da tsamiya take kunshe da shi

Energy 239 kcal (1000kj) Carbohydrates 62.5g Sugar 57.4 Dietery fiber 5.1g Fat 0.68 Protein 2.8g Vitamins (B1) 12 Calcium (7%) 74mg Iron (22%)2.8mg Magnesium (26%)92mg Phosphorus (16%)113mg Potassium (13%)628mg Sodium(2%)28mg Zinc(1%)01mg

Manazarta

  1. Blench, Roger (2007). Hausa names for trees and plants. Cambridge: Kay Williamson Educational Foundation.
licence
cc-by-sa-3.0
droit d’auteur
Masu marubutan Wikipedia da masu gyara

Tsamiya: Brief Summary ( haoussa )

fourni par wikipedia emerging languages

Tsamiya (ko busai ko gundargura ko jinbiri ko jimɓiri ko lallewa ko lotokuwa ko tamani ko tausami ko ɓauje ko dangareza ko yatuyatu) (Tamarindus indica) shuka ne.

licence
cc-by-sa-3.0
droit d’auteur
Masu marubutan Wikipedia da masu gyara