Dabbobi sunkasu kashi biyu ne, akwai na gida dana daji, na gida sune kamar: kaza, kulya, akuya, kare, shanu, doki, talotalo, zabo, baru da sauransu. Na daji kuma sune wadanda ba'a ajesu agida saboda hatsarin da suke dashi kamar: zaki, kura, damisa, maciji, kunnama da sauransu.